Friday, 13 February 2015

YADDA ZAKAI FREE CALL

YADDA ZAKAYI FREE CALL DA FREE VIDEO CALL TA HANYAR AMFANI DA WANI APPS MAI SUNA "LINE". LINE wani sabon app na sada zumunci wanda ke baka damar  FREE voice calls da kuma tura sakonni a duk lokacin da kakeso, da kuma duk lokacin da kaga dama, a kuma duk ind a kakeso, 24 hours a  day, and 7days a week! LINE a yanxu haka yada mabiya sama da 440 million a cikin fadin duniyar nan sannan kuma ana aiki dashi a sama da kasashe 231 a fadin duniyar nan! Saboda Me Zanyi Amfani Da LINE? > Yana bada damar Free Voice Calls da Video Calls. Both local and international > Shigar Message Nan Take. >Damar Yin Video Call. Da Wannan  App, Zaka Iya Yin Video Calls Mai sauri. > Damar Tura photuna da sauran  files a cikin sauki. > Kuma A Kowace Waya Yana Aiki. Shin Wayata Zata Yi LINE CHAT? Wannan App Yana aiki ne akan Android iPhones Blackberry Windows Nokia Duk suna daukarsa. A Ina Zanyi Download Dinsa? Ga masu wayoyin Android, kuyi download anan: https://play.google.com/store/apps/details? id=jp.naver.line.android Ga masu iPhone, zaku iya download dinsa anan: https://itunes.apple.com/app/line/id443904275 Ga masu wayar Blackberry, kuyi download dinsa anan: http://appworld.blackberry.com/webstore/ content/129864/?countrycode=NG&lang=en Ga masu Window phones, kuyi download dinsa anan: http://www.windowsphone.com/en-US/store/ app/line/ a18daaa9-9a1c-4064-91dd-794644cd88e7 Ga masu Window 8 (PC), kuma kuyi download anan: http://apps.microsoft.com/windows/en-us/ app/line/b039ba22-c3af-45b3- aea2-83d612c9bce6 Ga masu amfani da Nokia kuma, zamu iya  download dinsa anan: http://store.ovi.com/content/359613 Idan kunyi download dinsa sai kuyi register dinsa ba wahala..sannan duk yadda zakuyi amfani dashi ba wani wahala bane xaka gane ma da kanka ba sai anyi maka wani karin bayani ba akai.

No comments: