Wednesday, 18 February 2015

YADDA ZAKA QARAWA WAYAR SYMBIAN SAURI

Wayar Symbian Wayace Mai
Dadin Sha’ani, Mu
Sanmanma In Ka Sami Mai
Kyau, Kuma Ta Zamani, Tana
Da Dadin Brawsing Sosai,…
Sai Dai Wasu Lokuta Akwai
Matsalar Da Masu Amfani Da
Wayar Symbian ke Fuskanta,
Kamar Rashin Samun
Ishashshen Network Din
Brawsin Mai Kyau Tayanda
Zakaga Kana Brawsing Tana
Yawan Maka SLOW,.
Mu Sanmam Ma In Mutum
Yana Wajen Da Basu Da
Network Din Brwasing Mai
Qarfi…
Yanzu Zamuyi Bayani Ne
Game Da Yanda Zaka Qara
Gudun Brawsing Din
Wayarka Ta Symbian…
Da Farko Ka Sakko Da
Wannan Application Din
Daga Wannan Link Din
[url=http://
gallery.mobile9.com/
f/2478017/?
sbp=dwl&op=dan&k=cf95639d
Sakko Da Network Acc
Daganan [/url]
Idan Tag Na Link Din
Download Din Baiyi Sai Kuyi
Amfani Da Wannan Url Din:-
http://gallery.mobile9.com/
f/2478017/?
sbp=dwl&op=dan&k=cf95639d
Mai Suna NetworkAcc, Bayan
Ka Sakko Dashi Kuma Kayi
Install Dinsa Saika Bude Shi,
Saika Danna Gefen Hagu,
Wato Option Kenan Zakaga
Jerin Zabi, Saika Zabi Profile
Manager, Inka Siga Zaicema
“there Is No Profile
Available”
Saika Zabi add Profile, Saika
Hada Profile Din Kamar
Haka
Profile Name-: Network
Speed
Select CLDC Version-:
>Others<
Select MIDP Version-:
>Others<
Select Country-: >Others<
Select Carrier-: >Others<
Select Connection Type-:
Zakaga 3G,GPRS,EDGE. Saika
Zabi >EDGE<
Shift Acceleration Gear-: >5<
Inka Kammala Hada Profile
Din Kamar Yanda Na
Tsarashi A Sama, Sai Kayi
Save, Bayan Kayi Save, Saika
Danna Option Zakaga Load
Profile, Daganan Zaiyi
initialize, Bayan Ya
Kammala, Zai Kulle Kansa,
Inma Bai Kulleba Zai Cema
Kawai Ka Fita Kayi Hide
Dinsa…
Sai Kaje Kaci Gaba Da
Brawsing Dinka, Zakasha
Mamaki….

No comments: