Akwai Tsaruka Guda Hudu A
Kamfanin Mtn kamar Haka
1. MTN CALLER TUNE
2. MTN PLAY
3. MTN CNN NEWS
4. MTN BUSENESS DAY
Wanda Suke Ciwa Mutane
Tuwo A kwarya Wanda
Dukansu Duk Tsarinda
Katsinci
Kanka Aciki Saisun Dinga Cirar
Maka Naira 50 duk Sati Ba
gaira babu Dalili Kuma Abin
Haushima Shine Yawancin
Wanda Suke Cikin Wadannan
Tsaruka Basa Sanin Lokacinda
Suke Shiga Tsarukan Saidai
Kawai Suga Ana Turo Musu
Message Na An Zarar Musu
Naira 50.
To Insha Allah Yau Duk wanda
Yake Taredamu A wannan
Shafi Mai Albarka Matsalarsa
Takau.
YADDA ZAKA FITA DAGA
TSARUKAN.
1, MTN PLAY
domin Fita Daga Tsarin Tura
Sako Kamar Haka
(STOP zuwa 700)
2. MTN CALLER TUNE
Domin Fita Daga Tsarin Tura
Sako Kamar Haka
(STOP Zuwa 4100)
3. MTN BUSENESS DAY
Domin Futa Daga Tsarin Tura
Sako Kamar Haka
(NO SDM Zuwa 4900)
4. MTN CNN NEWS
Domin Fita Daga Tsarin Tura
Sako Kamar Haka
(UFCNN Zuwa 700)
Barkada Zuwa shafi mai Albarka. Idan kaga wani abu Bakagane ba kashiga page din ka'aje tambayar ka.
Monday, 9 February 2015
YADDA AKE FITA DAGA TSARIN DA AKE JAMA KUDI
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment