YADDA ZAKA YI RECHARGING DA
GTBANK A WAYARKA.
A watannin da suke wuce ne a ka turo
min sako daga GTbank akan yadda
zakayi Top Up sim dinka ta hanyar
danna wadansu code, a lokacin sai
nayi watsi da sakon sai bayan
wadansu lokutta sai na jaraba, kuma
naga
yana aiki
fine…
Wannan sabon tsarin na e-Top up
service wanda GTbank suka kirkiro
dashi yakan ba customers na su
damar sayen airtime credits nan take
daga kan wayoyinsu ba tare da
downloading din wani application ba
kamar Mobile
Money, shigar da detail din ATM card
dinka. Wannan yana da sauri,
saukin amfani easy ,kuma yana rage
bata lokaci
a.
Abinda ake bukata kawai shine
lambar wayarka wadda da ita kake
hulda/associated da shi bank
account din naka na GTbank.
Yadda Zaka Sayi Airtime Credits Kai
Tsaye Daga GTBank Account Naka...
Domin yin amfani da wannan tsarin ,
abinda zakayi kawai shine ka danna
*737*amount# daga kan wayar taka
sannan saika danna send button.
Misala danna *737*1000# idan kana
son ka sayo katin naira dubu alayin
naka..
Karda ka manta cewa zaka danna
wadannan code dinne akan layin naka
da
ake turo maka sakonnin/SMS alerts
dangane da
account din naka, duk layin da baiyi
associated da account din naka ba
zaiyi aiki ba.
Kuma ka sani cewa duk kudin da ka
saye a layin naka xa'a ciresu ne a
cikin bank account baka.
English Fans:
GTBank just launched one of the
easiest way of recharging your line in
what I call
ABC of fuelling your phone by simply
dialing a
code.
You can now recharge as much as #
5k directly
from your GTB bank account by
dialing
*737*amount#. This services seems
to be one of the fastest way
so far I've ever used to recharge my
mobile
online. It’s only available for MTN,
Airtel & Etisalat
network.
Mind you, that GTB also operate #0.0
account balance and can be use to
verify your
PayPal Account.
Barkada Zuwa shafi mai Albarka. Idan kaga wani abu Bakagane ba kashiga page din ka'aje tambayar ka.
Sunday, 15 February 2015
YADDA ZAKA YI RECHAR DA GTBANK A WAYARKA
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment