Friday, 13 February 2015

YADDA ZAKA KAMA BARAWOKA NA WAYAR ANDROID

YADDA ZAKA KULLE KO KAMA BARAWON DA YA SACE MAKA WAYAR ANDROID. Muna rasa abubuwa, harda wayoyi masu tsada (smartphones). Amma duk lokacin da ka rasa smartphone dinka, ka rasa abubuwa da dama ba wayar ba kawai-- ka rasa muhimman bayanai wadanda kila baka son wani yaji su ko ya sansu. Zata iya kasancewa akan kasuwanci,ciniki daka rubuta duk ka rasa su; amma kuma baka da yadda zakayi. To Me Za Kayi? Da Kyau, AVAST Software shine mafita ka nemo ka shiga cikin avast! Mobile Security application. Tare da wannan application Avast!, Akwai tsari na Anti-Theft wanda an tsara shine domin yayi aiki kamar, Idan wayar Android dinka ta bata ko aka sace, avast! Zai taimaka maka akan wadannan hanyoyin: *.Lock your phone *.Erase all data *.Sound a siren *.Deny program manager access *.Deny phone setting access *.Receive SMS with the new phone number and phone location. Wadannan abubuwan zasu farune  idan aka canza SIM card ko wayar anyi mata tambarin da ta bace. Yanxu, zan nuna maku yadda zakuyi amfani da install na wannan application. Installation: Installation na wannan software yana da sauki.kawai ka biyo wadannan matakan: 1.Ka bude Google Play Store 2.Kayi Search na "Avast". 3.Kayi Tapping akan avast din! Mobile Security entry. 4.Sai kayi Tapping akan Install 5.Kayi Tapping akan Accept & download Note: A wannan lokacin application din, zaiyi update na virus dake cikin wayar. Bayan kabar wayar ta gama updated, daga nan zata fara scaning. Ka biyo wadannan matakan dukkansu domin ka gama saita Avast! A matsatin Mobile Security: MATAKI NA 1: Anti-Theft configurations. From the main avast! page, ka latsa Anti-Theft, sannan saika shafa continue. Ka zabi Easy Installation Mode, a matsayin Advanced Installation Mode installs avast! as a rooted installation. Once you tap this, avast! will download the customized installation package. After the download completes, tap Install and then Install again. When the installation is complete, click Done. Bayan ka gama wannan, akwai mataki daya akan Anti-Theft system. Dole ne ka saita Anti-Theft  amatsayin device administrator. Ka latsa Setting button sannan sai kayi activation. MATAKI NA 2: kayi Activate din device a matsayin admin The next screen that appears prompts you to set Anti- Theft as a device administrator. If you're not concerned with being able to remotely wipe the phone, karda ka damu kayi enabling din wannan feature. However, idan kana bukatar ability, ka biyo wadannan matakan: 1. Kayi Tap din Setting button 2. Sai ka latsa Ok 3. Kayi Tap din Activate button (Figure A) 4. Ka latsa Ok Figure A You must activate avast! Anti-Theft as a device admin to be able to remotely wipe the phone. MATAKI NA UKU: Saita basic settings daga wurin saitin basic settings window yake, ka latsa akansa sannan sai ka cike bayanan daga wannan sashen: *.Your name *.avast! PIN (this includes the Recovery phone number) *.Remote control (without setting at least one friend who's allowed to send SMS notifications, you can't remotely control your phone) Next, tap the box next to Enable Anti-Theft (Figure B). Click Yes to continue, and then Ok.Figure B Bayan kayi enable din wannan feature, daga nan zai koma akan stealth mode kuma bazaiyi visible ba. With Anti-Theft enabled, avast! will hide the Anti-Theft feature from the Android app launcher. In order to access Anti-Theft when in stealth mode, you must open up your phone app and dial the avast! PIN you set up in the basic settings window. Once you've done that, Anti-Theft will be visible until a phone reboot. MATAKI NA 4: Saitin advanced settings daga Anti-Theft window, ka latsa Set up advanced settings domin kayi enable din protection behaviors (Figure C).Figure C anan zaka iya daukar matakin kare wayarka idan ka saita wayar akan lost mode.Abu na farko da xakayi anan shine ka latsa wajen Protection behavior. a cikin wannan sabon window (Figure D), zaka yi wannan saitin: *.Lock phone *.Sound siren *.Deny program manager access *.Deny phone setting access *.Low battery notification Figure D All options are enable/disable. Bayan ka kula kuma ka cike wannan Protection behavior, saika koma baya wajen Advanced Settings window sannan ka saita sauran  settings that you want to enable. MATAKI NA 5: Yanxu ka gama saitawa,yanxu sai ta yadda zaiyi aiki, Idan ka rasa wayar ka android (ko kuma kasan saceta akayi), zaka tura sakon SMS (text) ga lambar taka (wanda ke cikin wayar da aka sacen ko ta fad'i). The available codes you can send are listed below. Dukkan umurni/izini dazaka bayar dole ne ya fara avast! PIN daka saita dashi. Misali, Idan n ace PIN din daka kirkira shine 1234, to ga umurni/izinin da zaka tura nan: *.1234 LOCK: Lock the device *.1234 LOST: Set the phone to "lost" mode *.1234 FOUND: Unset "lost" mode *.1234 UNLOCK: Unlock the phone *.1234 MESSAGE : The is the message you want to send to whoever has your phone *.1234 SIREN ON: Turn the siren sound on *.1234 SIREN OFF: Turn off the siren sound *.1234 LOCATE: Locates the device *.1234 LOCATE : Continuously tracks device for minutes *.1234 LOCATE STOP: Stop tracking *.1234 CALL : Use the phone to call a number *.1234 FORWARD SMS : Forward all text messages to a new number *.1234 FORWARD SMS STOP: Stop forwarding text messages *.1234 CC SMS : CC all SMS messages to a new number *.1234 CC SMS STOP: Stop CC'ing texts *.1234 CC CALLS : Forward all incoming calls to a specified phone number *.1234 CC CALLS STOP: Stop forwarding calls *.1234 CC ALL : Forward both SMS and phone calls *.1234 CC ALL STOP: Stop forwarding all *.1234 WIPE: Wipe the phone *.1234 GET SMS: The is a numerical value of SMS messages *.1234 GET SENT SMS: Gets the last of send text messages *.1234 GET CONTACTS: Gets the contacts from the address book. Duk wadannan umurni ko izini kaine zaka bada shi ta hanyar tura wannan sakon ga lambar taka wadda ka rasa ko aka sace wayar da ita.misali kana sone ka kulle wayar gaba daya sai ka tura wannan sakon 1234 LOCK sai ka tura xuwa lambar da aka sace wayar da ita,to da zarar wannan sakon ya shiga nan take zata kulle kanta. Idan kuma kanaso a bayyana maka a inda wayar taka take saika tura 1234 LOCATE xuwa ga lambar. Idan kuma bacewa tayi sai ka tura 1234 LOST xuwa ga lambar nan take wayar za'ayi making dinta a matsayin ta sata. Kaine zaka saita PIN dinka na Avast kamar yadda kake son shi a wajen da aka bukaci ka cike infomation dinka a mataki na uku. Ga dai command can da yawa a sama na bayar sai yadda kake son kayi da wayar taka. Kuma a mataki na uku wajen kirkirarn PIN dinka xaka xabi wata lambar wayar da za'a rika turo maka bayanai na wayar a cikinta,misali da zarar an canza mata SIM to za'a turo maka sakon a wannan lambar cewa an sace wayar taka kuma an sanya mata SIM mai lamba kaxa, da gari tare da unguwa kaza. Avast! Anti-Theft shine tsarin mafi girma dazai taimaka maka domin ka dawo da wayarka wadda ka rasa ko,ko makamancin haka,da kare unwanted eyes daga ganin abubuwanka masu muhimmanci.

No comments: