Friday, 13 February 2015

YADDA ZAKA SAYI MB TA OPERA MINI

YADDA ZAKA SAYI MB TA OPERA MINI KADAI LAYIN AIRTEL NIGERIA. Airtel Nigeria sun fito da wani tsarin sayen data wadda zaka yi amfani da ita wajen yin browsing akan opera mini kadai wadda zaka iya sayen ta wata ko ta sati a cikin kudi kalilan kuma cikin sauki. Airtel yanxu sune sahun farko wajen kyautatawa costomer dinsu da tsaruka masu kayatarwa wadanda suka hada da: - Unlimited Facebook Bundle - Unlimited WhatsApp Bundle - Facebook Without Internet - Zero Facebook(free facebook) - Android BBM Bundle - Gzone Free i.e. goggle.gmail - Facebook Bundle. -WTF Bundle. Yanxu kuma ga wannan opera mini bundle din. Ga yadda zaka sayi bundle din 1. WEEKLY PLAN Subscription code: *885*3# Data Bundle: 50MB Amount: #100 2. BY-WEEKLY PLAN (i.e Two weeks) tSubscription code: *885*2# Data Bundle: 100mb Amount: #200 3. MONTHLY PLAN Subscription code: *885*1# Data Bundle: 250mb Amount: #300 Domin duba Data bundle dinka, danna *885*0# Note:kar da manta wannan MB din tana aiki ne kawai yayin da xakayi browsing da opera mini a cikin wayarka.

No comments: