Sunday, 8 February 2015

Airtel

YADDA ZAKAYI FREE BROWSING NA
AWA DAYA KYAUTA A LAYIN AIRTEL..
Samu kyautar awa daya na shiga
internet from Airtel! Ta hanyar amfani
da opera mini..
Domin samun wannan damar kawai
shiga wannan link din
http://webpass.opera.com/product/
id/978730419568
zaka ga sun rubutu maka haka:
Free Free pass from Airtel NGN 0.00 1
hour Enjoy a free hour of mobile
internet browsing
on your Airtel-Opera Mini browser
sai ka latsa inda aka Rubuta FREE..
To shikenan sun baka 1 hour kyauta
domin yin browsing a kowacce a site
a cikin wannan opera mini din.
NOTE- Ka sani cewa zaka iya
download a wannan 1 hour din amma
kar kayi
download din file din daya wuce
15MB.
Kuma zakayi amfani da opera mini ce
wacce taka Version 5.1 abinda yayi
sama...
Ga Kuma yadda sauran Tsarukan
suke idan kana da sha'awar sayen
Time..
AIRTEL-OPERA WEBPASS..
Airtel Web Pass Yana ba users damar
yin browse na internet da wayarka
ta hanyar amfani Opera-mini
browsers domin yin dukkan bukatun
da kakeso a kayadadden lokacin daka
saya din.
Tare da Airtel Web Pass, zaka iya
amfani da wayarka cikin sauki domin
ka sayi time-based or content-based
mobile data packages a cikin hanya
mai sauki ta One- Click Purchase,
kamar dai yadda ake sayen mobile
applications yanxu.
Haka zalika tare da Airtel Web Pass,
customers wanda bashi da data
kuma yana bukatar experience the
mobile internet kuma yana tsoron
yanayin chajin da za'ayi mashi, don
haka zaka iya amfani da wannan
damar domin  ka zabi full
web browsing na awa daya, ko kwana
daya ko minti 30, ko kuma kana son
kayi browse akan Facebook na kwana
daya to duk zaka iya sayen yanayin
abinda kakeso.
This service which  is exclusive to
Airtel
Nigeria, will offer the most flexible,
easy-to-
understand and affordable mobile
web-surfing
options to our mobile customers
Yadda Zakayi Amfani Da Web Pass
Powered by Opera?
Da farko ka ziyarci
webpass.opera.com domin zabar
kalar kunshin da kakeso.
Gasu Kamar Haka:
> Akwai 30 Minutes Internet akan kudi
NGN 30.00.

No comments: