MENENE AMFANIN
WIPE A WAYAR BLACK BERRY
KUMA YAYA AKE YINSHI??
Kowadai Yasan Wayar Black
Berry Wata Wayace Ta
Musamman Wacce Take Daya
Daga Cikin Manyan Wayoyin
Dake Cin Karensu Babu
Babbaka A Duniya Baki Daya
Sakamakon Yawan Masu
Amfani Da Ita Da Yadda Suke
Tafiyarda Harkokinsu Na Yau
Da Kullum..
Hakanne Yasa Duk Lokacin
Dazaka Siyi Black Berry
Musamman ma Secound Hand
TakBukatar Ayi Mata Wani
Abu Da'ake Kira Da
Wipe...
MENENE AMFANIN WIPE A
BLACK BERRY??
Wipe Yana Amfanine
Musamman Ga Wadanda Suka
Siyi Black Berry Second Hand
Wato Wadanda Basune Suka
Fara Amfani Da Itaba..
Aduk Lokacinda Kasiyi Black
Berry Second Hand Zakaganta
Da Account Din Wani Akai Na
BBM da Email Address Da
Sauransu..
Sannan Kuma Bazaka Rasata
Da Virus Akantaba Wipe Shine
Abinda Yake Taimakawa
Wajen Goge Duk Wadannan
Abubuwan Dana
Lissafa Da Zarar Kayiwa
Wayarka Wipe Zata Dawo
Kamar Ranar Da'aka Siyota
Kaikuma
Saika Saka Komai Yazama
Nakane Akanta Wannan Shine
Amfanin Wipe...
YAYA AKE YIN WIPE A BLACK
BERRY??
Dafarko Dai Zaka Danna Menu
Na Wayarka Bayan Kadanna
Menu Saika Shiga
OPTION==>>SECURITY==>>SECURITY
WIPE
Kana Shiga Zakaga Contact
And Mail Etc
Sannan Dawajan Yin Mark
Akusa Dashi To Idan Kanso
Duk Lambobin Kanta Da BBM
acoount Su Goge Saikayi Mark
A Wajan...
Saika Karayin Kasa Zakaga
Apps Games Music Videos Etc
Shima Da Mark Akusa Dashi
Idan
Kayi Mark To Duk Wadannan
Abubuwan Saisun Goge Na Kan
Wayarka..
Saika Kara yin Kasa Zakaga Sd
card Wato Memory Card Kenan
Shima Akwai Mark Akusa
Dashi Idan Kayi Mark Dinshi
To Zakayiwa Memory Dinka
Format Dan Haka Sai'a Kula
Sosai..
Daga Nan Sai Kakara Yin Kasa
Zakaga Wata Box Saika Rubuta
Kamar Haka Acikinta
''BLACK BERRY'' Zakaga Wipe
A Kusada Box Din Saika
Danna Nan Inda Kaga Wayar
Ta Dauke Bayan 'yan Wasu
Seconds Kuma Kaga Takawo
Fari
Tafara Lissafi 1% To Kaci
Nasarar Wipe Din Wayarka
Saika Jirata Har Sai Takai 100%
Tana
Kaiwa Shikkenan Tagama Dats
All...
Note Katabbat Wayarka
Akawai Isashshen Charge
DaBazai Kareba Har Kagama
Saboda Gudun Samun
Matsala.
Barkada Zuwa shafi mai Albarka. Idan kaga wani abu Bakagane ba kashiga page din ka'aje tambayar ka.
Sunday, 8 February 2015
YADDA AKE WIPE A WAYAR BLACKBERRY
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment