YADDA ZAKA DAKATAR DA MTN
FACEBOOK ZERO
MENENE MTN FACEBOOK ZERO??
Kafin Nayi Bayanin Yadda Ake
Dakatar Da
MTN Facbook Zero.. Sai Na Fara
Bayani
Game Da Menene Shi MTN Facebook
Zero,
Duk Dadai Wayansunmu Da Yawa
Anan Sun
Sam Ko Menene Facebook Zero..
Amma
Wasunmu Da Yawa Basu Sani ba..
Facebook Zero Wani Tsari ne Na MTN
NG
dake Baka Damar Yin Facebook A
Kyauta..
Ta yadda Zaka Dunga Samun Kyautan
5MB
kullun Daga MTN NG. Domin
Facebook
Kawai.
MTN NG. Sunyi Kokari Kwarai Wajen
Samar
Da Wannan Tsarin.. Saidai Kuma Zan
Iya
Cewa Bai Da amfani Sannan Kuma
Baida
Dadin Yin Amfani DashI.
Dalili Kuwa Shine.. Yayin Da Su Baka
5MB
Dinnan Na Facebook Zero.. Baka da
Dama Ka
Yi Amfani Da Facebook Application,
Ko
OPERA, Wajen Cinyesu, Saidai Kayi
Amfani
Dashi Ta WEB din Wayarka Inka
Rubuta
O.facebook.Com
Sannan Kuma Inka Bude Facebook
Din Ta
Cikin WEB. Ba hali Kaga Hotunan
Dake Cikin
Facebook Din. Ga Kuma Rashin Sauri,
Duk Da
Rashin Dadin Dake Kunshe Dashi Sai
Yawan
Samun Sakonnin Text Duk Karshen
Wata
Daga MTN Cewa
"YOUR FACEBOOK ZERO HAS BEEN
RENEW"
Yawan Samun Sakon Text Da MUtane
Ke
Yawan Samu Duk Karshen Wata Yasa
Mutane
Sun Fara Bincikan Yaya Ake Dakatar
Dashi
Wannan Tsari Na MTN Facebook
Zero.
Wannan Shine Bayani Game Da MTN
facebook Zero a Takaice
YADDA AKE DAKATAR DA MTN
FACEBOOK
ZERO
Kamar Yadda Mu Sani Idan Mutum
Zai Shiga
Tsarin ZaI Tura Sakon Text Na "FBO"
Zuwa
"131" To Haka In Zaka Fiddashi Saika
Tura
Sakon Text Message Na "NO FBO"
Zuwa
"131" Shikenan...
Barkada Zuwa shafi mai Albarka. Idan kaga wani abu Bakagane ba kashiga page din ka'aje tambayar ka.
Saturday, 14 February 2015
YADDA ZAKA DAKATAR DA MTN FACEBOOK ZERO
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment