Barkada Zuwa shafi mai Albarka. Idan kaga wani abu Bakagane ba kashiga page din ka'aje tambayar ka.
Friday, 13 February 2015
AIRTEL SAUQI DA SAUQAQAWA
AIRTEL NEW RELOADED MB DATA.
AIRTEL a halin yanxu sune network mafi saukin wajen bada mb da dan
yawa akan kudi kadan. Kamar haka.
1. A yanxu xaka iya sayen 20MB akan N100 kacal.
Sai kuma zaka iya sayen 100MB akan N300 sai kuma 400MB akan N1000
ba kamar yadda ake saida 10MB akan N100, da kuma 80MB akan N400 kunga
kenan an samu sauki.
Wannan sabon tsarine da Airtel suka kirkiro da suka masa lakabi da
AIRTEL DOUBLE DATA OFFER.
Kabi wadannan matakan na kasa domin sayen data din....
Da farko ka danna *443 # wani sakon sai fito akan screen din wayarka
wanda yake maka da nunin ka xabi plan din da xaka siya ta hanyar yin
replying da Number plan din... Ko kuma kayi amfani da wadannan code
din na kasa..
1. 20mb for 100 for 1day= *443*1#
2. 100mb for 300 for 7days=*443*2#
3. 400mb for 1000 for 30days=*443*3 #
bayan ka siya wanda kakeso shikenan saika cigaba da browsing dinka
tare da download dinka a kowace waya harda Android normal ne..
Kayi tambaya idan baka gane wani abu ba.
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment