Barkada Zuwa shafi mai Albarka. Idan kaga wani abu Bakagane ba kashiga page din ka'aje tambayar ka.
Sunday, 8 February 2015
YADDA AKE RESET SECURITY NA ANDIRIOD
YADDA ZAKA BUDE KO RESET DIN SECURITY CODE DIN WAYAR ANDIRIOD BAYAN AN MANTA !!
A Yau yawancin Mutane Suna Amfani da waya Kirar Andiriod Dan Amfanin
kansu. Hakan ne Nema yasa Wasu Lokuta Wasu ke Sa Security Code A wayar
Tasu, Domin su Tsare wayar Tasu Daga Muta Ne Saboda Mantuwa Ko kuma mu
iya Cewa Harkoki Sunma Wasummu Yawa Sai kaga Mutum ya manta ko Meya
Seta A Matsayin Pasword din nasa Daga nan kuma Sai a shiga Ruda ni Sai
an kaita Anyi UNLOCKING dinta Inma Anyi Rashin Sa'a Saikaji Ance sai
Anmata Flashing..... Idan kaima kasamu kanka cikin wanda yasa Security
Code Na Wayarsa Kirar Andriod, Kuma ya manta Toga Mafita Inkabi
Wadannan Matakai....
Mataki Na Farko :
Ana bukatar Ka kashe wayar Taka
Mataki Na Biyu :
Saika danna key din Volume Na Sama Yayi tsahon 30 Seconds
Mataki Na Uku :
Saika danna Home Buttom Wato key Din Shiga Menu din wayar kenan Saika
Danna Key din Kunna wayar A tare Har sai wayar Takawo, Tana kawowa
saika Sa keY din da ka danna Wato Home Key Da Switch Key
Mataki Na Hudu :
Daganan ne zakaga Tasama"Enter Secret Android Menu"Kawai Saika Danna
Home Buttum Sama da kasa a Cikin Menu din
Mataki Na Biyar :
Shine Saika danna Zabi Na Uku Wato "Delete All User Data" Daka Danna
Shikenan Kaci Nasaran Reset Din Security Code din wayar Andriod Dinka.
GARGADI §§§ Wannan Trick din munyi Kokari wajen kawo maku shine Domin
Taimako Kawai Ba don Cutarwa ba Domin Wasu Zasu Iya Amfani Da Wannan
Trick din domin kuntatama Wasu Allah yayi Mana Jagora Ameen !
Nasir Wizard

Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment