SHIN KASAN DA SABON TSARIN AIRTEL ANDRIOD DATA PLAN WANDA ZAKA SAMU 4GB & 9GB A CIKIN SAUKI? Kamar yadda kuka sani Airtel NG sune network provider na farko da suka kirkiro da Android plan domin masu wayoyin android suma a dama dasu kamar yadda akeyi yin sunscribtion na Blackberry. Back to business. Bansan hakikaniin abinda Airtel Nigeria suke so su zamu ba saboda akoda yaushe sukan bada data kamar banza ,ko inaga so suke su xam best data plan suitable for a typical Android user. Bada jimawa ba ne, kiri-kiri suka tsayar da Airtel Bis 1+1 Offer wadda take bada dama samun 4GB akan kudi N1500. Sai kuma yanxu suka sake dawowa, another Android Data Plan has been launched… kamar yadda suka bayyana suna kiransa promo, amma ni ina kiransa da Temptation saboda ba'a android kadai yake aiki ba harda PC. Wannan sabon Airtel Android Promo plan yana baka damar samun 4GB data akan kudi N2000 wanda zata yi maka tsawon wata 2 cur, a dayan bangaren kuma zaka sami 9GB data akan kudi N3,500 shima xai kare a kwana ki 60 daidait. Waye Zai Iya Shiga Wannan Tsarin? Kowa na iya siya indai har kana da wayar android kuma kuna da airtel network mai karfi a yankinku, da Kuma du wani mai amfani da wayoyin iPad/iPhone da masu amfani da PC users. In tabbatar maka cewa wannan plan din yana aiki akan kowace waya ce ma, kai ko Nokia mai touch light gareka indai tana da gprs xatayi…lol! Tayaya Zan Samu Wannan Tsarin? Domin sanyan 4GB akan N2000 ka danna dail *437*1# …. 2k will be deducted from your account . Domin sayen 9GB akan kudi N3,500 danna *438*1#... N3,500 will be deducted from your account. Ka fara danna wannan code kafin kayi recharge din simcard naka domin kaga ko ka cancanta da wannan offer. Xamu fada maka idan layinka ya cancanta..xasu ce maka You Dont Have Credit..to ka cancanta saika sanya kudi ka saye. To Yaya Zanyi Idan Layina Bai Cancanta Da Wannan Offer Ba? Idan layinka bai cancanta da wannan babbar damar ba, kawai ka kira costomer care ta 121 na tabbata xasu fada maka yadda xakayi domin ka gyara. Tambayar itace anan idan layinka ya cancanta? Shin zakayi amfani/more da wannan dama.
No comments:
Post a Comment