Sunday, 8 February 2015

Glo

Sabon Promo  Daga – Glo Nigeria.
Glo NG kwanannan sun kaddamar da
wadansu
promo guda 2 ga costomer dinsu,
sune
-Glo overload da kuma
-Glo Allowee.
Glo Overload anan take zai ba abokin
hulda credit na kashi 200%
percent airtime da kuma  data bonus
a duk lokacin da ka sanya katin
NGN 200 ko sama da hakan
.
sannan kuma shi Glo Allawee yakan
ba duk wani sabon customer
NGN18,000 worth of free airtime for
calls and
text messages.
A karkashin Glo Overload promo,
abokin hulda yana da guaranteed din
200 percent bonus airtime
nan take akan duk kudin daya sanya
daga NGN
200 abinda yayi sama . A misali,
Costomer din da ya sanya katin
subscriber NGN
200 zai samu NGN 600 airtime nan
take; idan kuma
NGN 500 kayi recharge zaka sami
NGN 1,500 airtime kyauya; haka
zalika
idan ka sanya  NGN 1,000 recharge
zasu baka
NGN 3,000 airtime kyauta; har wa
yau idan ka sanya katin NGN 2,000
xasu baka NGN
6,000 airtime kyauta sannan idan
kuma NGN 5,000 kayi recharge zaka
samu  NGN 15,000 airtime kyauta.
Sannan kuma zasu baka kyautar
200% na data bonus akan kowacce
new
data plan daka saya ko renewal daga
kan wanda taka akan NGN 2,000 ko
sama
.
Misali idan ka sayi data din,
N2,000  Zasu baka 2.5GB
kyauta..
N3,000 xasu baka 4.5GB kyauta.
N5,000 xasu baka 12GB kyauta.
N8,000 xasu baka 24GB kyauta.
N10,000 xasu baka 33GB kyauta.
N15,000 xasu baka 51GB kyauta.
N18,000 xasu baka 63GB kyauta.
Kuma wannan  data din tana aiki
akan ko wacce waya, this is not a
Blackberry plan.
It works on all
smartphone, PC, tablets, Phablets
including
iPhones/iPads.
Tayaya Zan Shiga Cikin Wannan
Promo?
Kawai ka dannal *200# domin shiga.
Kuma ko a wane plan kake zaka iya
shiga ba waika xanca tsari bane.

No comments: