Sunday, 1 March 2015

YADDA ZAKASE 50MB AKAN KUDI #100

Wannan Wani Tsarine Da
Campanin Airtel Suka
Dade Da Kaddamar Dashi
Domin Saukakama
Abokan Huldansu
kamar yadda kukaga na
rubuta a sama kamar
haka wato Airtel whatsapp
sub
karku dauka wannan tsarin
whatsapp ne kawai
eah wannan tsarine da Airtel
suka samar dashi
a karon farko domin masu
amfani da manhajar
sadarwar whatsapp a baya
Amma Yanzu Yana Bude
Abubuwan browsing
kamar haka .
Opera Mini ko wacce iri
whatsapp
twitter
facebook
Sannan Kuma Yanayin
Download Kona Minene
Kuma Iya Nauyinsa Sannan
Har A Leptop Ko
Destop Zaka Iya Amfani
Dashi Domin Ni
Tunima Na Dade Ina More
Wannan Tsarin .
Ko Yanzu Ma Dashi Na
Rubuta Muku Wannan
Darasi ..
Domin Siya Kawai Saiku
Danna *948# Amma
Fa Ka Tabbata Cikin Account
Dinka Ka Sanya
Naira #100 .
Domin Duba Mb nda Kuka
Siya Saiku
Danna *885*0# Zakuga 50mb
Idanma Mutum
Yayi Sa’a Zaiga 65mb harda
bonus dinda suke
bayarwa na musamman.

No comments: