sabon tsarin mtn [MTN JARA] yadda
xakasa kati sunukamashi sau bayou
kamfanin MTN ya fidda wannan
tsarine da
Yake Bawa Dukkan Wanda Ya Shiga
Tsarin Damar Samun Ninkin Dukkan
Kudinda Yasa Sau Biyu ..
bayannan Kuma Su Bashi 10mb
Kamar Yadda kamar kasa kati Dan
N100 To Indai Ka Shiga Wannan
Tsarin Duk Idan Kasa Kati Dan N100
to Nantake Zasu Ninka Makashi Zuwa
N300.
Kafin Kasamu damar Shiga Wannan
Tsarin Dolene Saika Tura Sako Kamar
Haka
11 zuwa 400
Inda Nan Take Mtn Zasu Yima
Wellcome To Mtn Suprise Daga
Lokacinda Sukayima Welcome To
Zaka Iyayin Nasarar Shiga Mtn Jara
Domin Shiga Tsarin Na Mtn Mai Suna
Mtn Jara Saika Danna*409# Inda
Nantake Zasuyi Muku Welcome Mtn
Jara Kaza-Kaza Inda Zasu Turo Muku
Harda Karin Bayani Akan Yadda
Sabon Tsarin Yake.
Barkada Zuwa shafi mai Albarka. Idan kaga wani abu Bakagane ba kashiga page din ka'aje tambayar ka.
Sunday, 1 March 2015
MTN JARA
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment