Sunday, 1 March 2015

SAUQI DA SAHQAQAWA

YADDA ZAKA SAMI N1950 WANDA
ZAKA IYA
KIRA,TURA SAKON SMS DA KUMA
BROWSING A LAYIN
MTN AKAN N750 KACAL.
MTN NIGERIA Sun kirkiro wani sabon
tsari mai suna
(MTN GoodyBag Classic). Zaka more
garabasa ta kudin kira zuwa ga
dukkan
layikan nigeria,tura sakon sms da
kuma browsing
akan wannan tsarin na GoodyBag
classic! Shi Goodbag classic a
kowane
tsari kake zaka iya
sayen shi domin kudi ne zaka sanya
a layinka sai ka
danna code din na yadda kake
bukatar saye,nan take
zaku kwashe kudin su linka masu.
Domin ka kara
more rangwamensu.
Ga Yadda Codes MTN GoodyBag
Classic Suke:
(A) Plan: GB 750 Subscription Fee:
N750 Value: N1950 worth of calls,
sms and data Activation: Text GB750
to 131 Validity: 7 days _______
_________ _________
(B) Plan: GB 1000 Subscription Fee:
N1000 Value: N2600 worth of calls,
sms and data Activation: Text
GB1000 to 131 Validity: 14 days.

No comments: