Wednesday, 14 October 2015

GARABASA

[BONANZA] Yadda Ake Siyar
500Mb N500 Sannan Kuma
A Samu Kyautar N1000 Na
Kira Mtn-NG
1= Danna *567*3*12*1*1#
2Gb 1,500 Hadi Da Kyautar
N2,000 Na Kira
2= Danna *567*3*14*1*1#
1Gb 1,000 Hadi Da Kyautar
N1,000 Na Kira
3= Danna *567*3*16*2*1#
500MB N500 - Hadi Da
Kyautar 1,000 Na Kira
Sannan Ko Wanne Acikinsu
Yana Daukar Tsawon Kwana
30 Muddin Baka Karar
Dashiba To Bazasu
Kwasheba Harsai Yakai
Kwana 30 Kana Amfanida
Shi